Daukakar Sa Na Tare Da Mu
By Pastor Grace Akalonu
Ibraniyawa 11:33-34 wadanda ta wurin bangaskiya suka ci masarautai, suka aikata adalci, suka sami cikar alkawarai, suka rurrufe bakunan zakoki. Suka i wa ikon wuta, suka tsere wa kaifin takobi, suna marasa karfi sai suka zama masu karfi, suka yi jaruntaka a wajen yaki, suka fatattaka rundunar wadansu kasashe.